Connect with us

Addini

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Buƙaci a Gabatar Mata da Litattafan da Abduljabbar Ya Yi Amfani Da Su

Babbar Kotun Jihar Kano mai sauraron ƙorafe-ƙorafen ɗaukaka ƙara ta saurari ƙarar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya shigar, yana ƙalubalantar hukuncin kisa da Kotun Shari’ar Musulunci ta Kofar Kudu ta yanke masa kan zargin ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW).

A zaman kotun da aka gudanar, lauyoyin ɓangarorin biyu sun gabatar da hujjojinsu, inda lauyoyin Sheikh Abduljabbar suka roƙi kotun ta soke hukuncin da aka yanke masa tare da wanke shi daga zargin. Sai dai lauyoyin gwamnatin Jihar Kano sun buƙaci kotun ta tabbatar da hukuncin da aka yanke a shari’ar farko.

Read Also : Abdussamad BUA Na Shirin Mallakar Kaso 70% Na Ƙungiyar Kano Pillars

Mai Shari’a Nasir Saminu ya umarci a gabatar masa da litattafan da aka yi amfani da su wajen kafa hujja a shari’ar farko domin ci gaba da nazarin ƙarar. Kakaki24 ta ruwaito cewa kotun za ta sanar da ranar yanke hukunci kan ɗaukaka ƙarar a wani lokaci mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet