Connect with us

Featured

Kotu Ta Bayar da Belin Sowore Akan Naira Miliyan 200

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC kuma mawallafin jarida, Omoyele Sowore, akan kuɗi Naira Miliyan 200, a shari’ar da ake yi masa kan zargin aikata laifukan yanar gizo. Alƙali Mohammed Umar ya yanke hukuncin ne a ranar Talata.

Kotun ta umarci Sowore ya gabatar da mutane biyu da za su tsaya masa, inda ɗaya zai kasance sarkin gargajiya daga yankinsa, yayin da ɗayan kuma zai kasance mamallakin gida a Abuja. Haka kuma, an umarci masu gabatar da ƙara su tantance waɗanda za su tsaya masa.

Read Also : Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Buƙaci a Gabatar Mata da Litattafan da Abduljabbar Ya Yi Amfani Da Su

Kotun ta kuma umarci Sowore ya miƙa fasfo ɗinsa na ƙasa da ƙasa ga Mataimakin Babban Magatakardan kotun har zuwa ƙarshen shari’ar. Kakaki24 ta ruwaito cewa tuni aka miƙa shi ga tawagar lauyoyinsa, yayin da aka ɗage ci gaba da shari’ar zuwa ranar Litinin, 6 ga Yuli, domin ɓangaren kariya ya fara gabatar da shaidunsa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet