Connect with us

Featured

Jam’iyyar AAC ta bukaci Tinubu ya bata aron ɗakin taro na fadar shugaban kasa domin kaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓenta

Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya ba ta aron ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa da ke Villa, domin ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takararta na shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Ta kuma nemi a samar wa mahalarta taron abinci, abubuwan sha da sauran kayan aikin da ake buƙata domin gudanar da taron, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.

Read Also : Hana Tinubu Ya Zarce a Wa’adi Na Biyu Zai Iya Haifar da Rikicin Siyasa a Najeriya – Sheikh Pakistan 

AAC ta ce buƙatar ta samo asali ne daga neman tabbatar da adalci, da kuma bai wa dukkan jam’iyyun siyasa dama iri ɗaya, kamar yadda APC ta samu irin wannan alfarmar. Omoyele Sowore ne ɗan takarar jam’iyyar na shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet