Connect with us

Featured

Tinubu Ya Amince Da Aikin Tituna 27 Akan Naira Tiriliyan 3.9 

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David Umahi, ya bayyana hakan bayan taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) da aka gudanar ranar Litinin a Abuja.

Daga cikin manyan ayyukan da aka amince da su akwai sake bai wa Aliko Dangote kwangilar gina titin kilomita 409 mai hanyoyi biyu a Jihar Neja kan kuɗin tiriliyan N1.8, tare da wasu manyan ayyukan gine-gine da gyaran tituna a jihohin Adamawa, Benue, Cross River, Ebonyi, Ekiti, Kogi, Kwara, Legas, Ondo, Osun, Oyo, Filato, Taraba da Yobe.

Read Also :Shugabancin NYSC Zai Koma Hannun Farar Hula – Gwamnatin Tarayya

Umahi ya kuma ce majalisar ta amince da tsarin kula da babbar hanyar Legas zuwa Ibadan, tare da umartar fara gyaran sassan da suka lalace. Kakaki24 ta ruwaito cewa ministan ya bayyana an kammala sashe na farko mai tsawon kilomita 118 na hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano, wanda ya kai darajar biliyan N137.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet