Connect with us

Featured

Gwamna Yusuf Ya Umarci EFCC Da ICPC Su Sa Ido Kan Rabon Tallafin Taki a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar da gaskiya da riƙon amana. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Alhamis, 2 ga Yulin 2026.

Gwamnan ya ba da umarnin ne yayin ƙaddamar da rabon manyan motocin taki 150 ga manoma a ƙananan hukumomi 44 na jihar. Ya ce matakin zai tabbatar da cewa takin ya isa hannun manoma na gaskiya tare da hana karkatar da shi, ɓoye shi ko wasu ayyukan rashin gaskiya.

Read Also : Ganduje Ya Musanta Jita-jitar Komawa NDC

Ya kuma buƙaci shugabannin ƙananan hukumomi 44 su gudanar da rabon cikin adalci da gaskiya, tare da gargadin cewa duk wanda aka samu da laifin karkatar da takin ko hana shirin nasara zai fuskanci hukunci bisa doka. Kakaki24 ta ruwaito cewa gwamnatin jihar ta sake jaddada aniyarta ta inganta noma da tabbatar da tsaron abinci a Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet