Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano ta buƙaci gwamnatin tarayya ta gaggauta sakin N5bn na tallafin gobarar Kasuwar Singa da ta yi alƙawari

Wata tawaga da ta kunshi ’yan kasuwa da manyan jami’an gwamnatin Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, inda ta nemi a gaggauta sakin Naira biliyan 5 da aka yi alkawarin bai wa waɗanda gobara ta shafa a Kasuwar Singer.

Jarida Punch ta rawaito cewa hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin Gwamna Abba Yusuf, Sunusi Dawakin Tofa, ya fita a ranar Alhamis, ya ce tawagar ta ziyarci ofishin SGF ne domin tunatar da gwamnatin tarayya alkawarin tallafa wa dubban ’yan kasuwar da gobarar ta lalata sana’o’insu da hanyoyin samun abinci.

Tawagar ta gode wa Shugaba Bola Tinubu kan amincewar tallafin, tare da roƙon a kammala tsarin rabon kuɗin domin waɗanda abin ya shafa su samu tallafin ba tare da ƙarin jinkiri ba. Akume ya ce ya lura da buƙatunsu, tare da tabbatar da aniyar gwamnatin tarayya ta tallafa wa waɗanda gobarar ta shafa.

A baya, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya sanar da amincewar N5bn ga gwamnatin Kano a matsayin tallafi ga waɗanda gobarar ta shafa. Haka kuma, Ƙungiyar Gwamnonin APC ta yi alkawarin ƙarin N3bn domin tallafa wa waɗanda abin ya shafa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet