Connect with us

Featured

Sanata Rufa’i Hanga Ya Fice Daga Jam’iyyar NDC

Sanata Rufa’i Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NDC, wadda tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke jagoranta.

A cikin wasiƙar murabus da ya aike wa shugabannin jam’iyyar a ranar 3 ga Agustan 2026, Sanata Hanga ya ce ya yanke shawarar barin jam’iyyar ne bayan yin nazari da dogon tunani kan makomarsa ta siyasa.

Sanatan ya kuma gode wa shugabannin jam’iyyar da mambobinta a mazabar Dakata da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a Kano, bisa goyon baya da haɗin kan da suka nuna masa a lokacin da yake cikinta.

Haka kuma, ya ce ya miƙa katin shaidar kasancewarsa ɗan jam’iyyar, tare da neman a cire sunansa daga rajistar mambobin NDC a matakin mazaba. Ya yi wa jam’iyyar da magoya bayanta fatan alheri a nan gaba.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet