Connect with us

Featured

EFCC ba ta da ikon rufe asusun bankin gwamnatin Osun – NBA

Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki matakin EFCC na rufe asusun gwamnatin jihar Osun, tana mai cewa hakan ya saɓa wa kundin tsarin mulki kuma ya wuce ikon da doka ta bai wa hukumar. EFCC ta umarci First Bank ta hana cire kuɗi daga asusun gwamnatin jihar saboda binciken zargin karkatar da naira biliyan 11 na kuɗaɗen Ecology da Intervention Funds.
Matakin ya haifar da suka daga gwamnatin Osun da kuma NBA, inda Gwamna Ademola Adeleke ya ce ba za su amince da abin da ya kira yunƙurin tauye haƙƙin gwamnatocin jihohi ba.

Read Also : KNSG Suspends Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC) Programme, Constitutes High-Level Committee to Investigate Implementation

Sai dai EFCC ta kare matakin nata, tana cewa binciken ya fara tun watan Maris, kuma ta gano ana tura manyan kuɗaɗe daga asusun gwamnatin jihar zuwa wasu kamfanoni tun daga ranar 2 ga Agusta, lamarin da ya sa ta ɗauki matakin hana cire kuɗi daga asusun.
Shugaban NBA, Afam Osigwe (SAN), ya ce EFCC na da ikon bincike kan laifukan kuɗi, amma ba ta da hurumin daskarar da asusun gwamnati ba tare da umarnin kotu ba. Ya kuma buƙaci First Bank kada ta aiwatar da umarnin EFCC idan ba tare da sahihin umarnin kotu aka bayar da shi ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet