Connect with us

Featured

Matuƙar aka yi zaɓe na gaskiya kafin 4 na yamma Tinubu ya faɗi – Baba Ahmed

Shugaban jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai iya shan kaye kafin karfe 4 na yammacin ranar zaɓe, idan aka gudanar da zaɓe cikin gaskiya, ’yanci da adalci.

Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne a yayin da yake magana a wani shirin Channels Television, inda ya ce sakamakon zaɓen gwamnan jihar Osun ya nuna raunin jam’iyyar APC, duk da yadda take da iko a matakin tarayya, jihohi da Majalisar Dokoki ta Ƙasa.

Read Also : Zan dawo da tallafin man fetur idan na zama shugaban ƙasa a 2027 – Atiku 

Ya ce abin da ya faru a Osun ya nuna cewa za a iya kayar da jam’iyyar APC idan aka bar ƙuri’un jama’a su tantance wanda ya yi nasara. Ya kuma ce babu wata babbar haɗakar jam’iyyun adawa da ta tunkari APC a zaɓen, amma duk da haka aka kayar da ita.

Shugaban PRP ya ce idan zaɓen 2027 ya kasance sahihi, ’yanci kuma adalci, yana da tabbacin Tinubu zai sha kaye. Ya kuma yi gargaɗin cewa rashin gudanar da zaɓe cikin gaskiya na iya jefa dimokuraɗiyyar Najeriya cikin babbar barazana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet