Connect with us

Featured

A shirye nake mu sasanta da gwamnan Kano – Kwankwaso

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da yin sulhu da shi idan gwamnan yana da burin hakan.

A baya dai Gwamna Yusuf, wanda ya kasance mai biyayya ga tafiyar Kwankwasiyya, ya lashe zaben gwamnan Kano na 2023 karkashin NNPP, kafin daga bisani ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC. Wannan sauyin ya haifar da tsamin dangantaka tsakaninsa da Kwankwaso, wanda ya kasance mai taimaka masa tsawon shekaru 40.

Read Also : The AI Race And The Future Of Humanity: Can The World Agree Before It Loses Control?

A wata hira da BBC Hausa, Kwankwaso ya ce bai taba watsar da Yusuf ko neman ya sauya jam’iyya ba, yana mai cewa har yanzu yana kaunarsa. Ya kuma bayyana cewa shi ba mutum ne mai daukar fansa ba, domin a kodayaushe yana yafewa wadanda suka yi masa laifi.

Kwankwaso ya kuma bayar da misalin tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, inda ya ce duk da sabanin da suka samu a baya, ya taimaka wajen mara masa baya. Ya ce idan Yusuf ko wani mutum yana son dawowa, akwai bukatar a kasance yin hakuri, kai zuciya nesa.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet