Connect with us

Featured

Ya kamata ƴan Najeriya su rage ɓarnatar da abinci – Oluremi Tinubu

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ’yan Najeriya da su rage barnatar da abinci, tare da rungumar hanyoyin da za su taimaka wajen kare muhalli.

Tinubu ta yi kiran ne a cikin saƙonta na bikin ranar “Tsaftar Muhalli ta Duniya” na shekarar 2026, wadda aka gudanar ranar Lahadi.

Read Also : Nigeria Forward urges North to uphold power rotation, allow Tinubu to complete eight-year tenure

Ta ce mayar da hankali kan yadda wasu ke facaka da abinci na da matuƙar muhimmanci, musamman a irin wannan lokaci na sauyin yanayi, rikice-rikice da sauran ƙalubalen da duniya ke fuskanta.

Uwargidan Shugaban Ƙasar ta buƙaci gidaje, ’yan kasuwa da al’umma baki daya, da su dauki matakan rage barnatar da abinci, su zubar da shara a wajen da ya kamata, tare da rungumar hanyoyin da za su kare muhalli domin samarnda kyakkyawan yanayi a cikin al’umma.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: OK Movement ta buƙaci NDC ta ba ta haƙuri kan kalama shugaban jam'iyyar - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet