Connect with us

Featured

Abin Kunya Ne Kasancewar Tinubu a Faransa Yayin da Shugaban Faransa Ya Tafi Taron Majalisar Ɗinkin Duniya – ADC

Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa kasancewar Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Faransa domin hutu a lokacin da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, yake birnin New York domin halartar babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA), “abin kunya ne ga ƙasa baki ɗaya.”

Tinubu, wanda ke hutun shekara a Turai, ya wakilta Mataimakinsa, Kashim Shettima, domin halartar taron. Wannan shi ne karo na uku a jere da Shettima ke wakiltar shugaba Tinubu a taron, lamarin da ya jawo martani musamman daga ‘yan adawa.

Read Also : Kano Task Force Seizes 870,000 Pregabalin Capsules, Targets 10,000 Youths for Rehabilitation

Sakataren yaɗa labarai na ƙasa na ADC, Mallam Bolaji Abdullahi, ya ce rashin kasancewar Tinubu da mataimakinsa a Najeriya duk a lokaci guda ya haifar da tambayoyi kan wanda ke amfani da ikon shugaban ƙasa a halin yanzu.

Abdullahi ya ce Tinubu ya bar Nijeriya tun ranar 30 ga Agusta, kuma ya wuce kwanaki 21 da kundin tsarin mulki ya tanada.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet