Connect with us

Featured

Talauci zai ƙara ta’azzara a Arewacin Najeriya matuƙar Tinubu ya faɗi zaɓe a 2027 – APC

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa talauci na iya ƙara ta’azzara a Arewa tare da samun koma baya a wasu ayyukan ci gaba idan Shugaba Bola Ahmed Tinubu bai samu wa’adi na biyu a zaɓen 2027 ba.

Yilwatda ya bayyana hakan ne a Abuja yayin da yake karɓar wasu tsoffin ‘yan jam’iyyar ADC da suka sauya sheƙa zuwa APC. Ya ce wasu manufofin gwamnatin Tinubu, ciki har da gina tituna, tallafin rance ga ɗalibai, shirin CNG da matakan samar da takin zamani, sun taimaka wa jihohin Arewa.

Read Also : Atiku ga Tinubu: Ka yi bayanin yadda aka kashe tsoffin basussuka, kafin ciyo sabon bashin dala biliyan 1.5

Shugaban APC ya kuma soki shirin ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, na dawo da tallafin man fetur. Ya ce cire tallafin ya bai wa gwamnatin tarayya damar samun ƙarin kuɗaɗen da take amfani da su wajen ayyukan raya ƙasa da shirye-shiryen tallafa wa jama’a.

Yilwatda ya ce shirye-shiryen gwamnati kan CNG da takin zamani na da muhimmanci ga manoma da tattalin arzikin Arewa, yayin da ɗaliban yankin ke daga cikin masu cin gajiyar rancen NELFUND. Ya kuma ce bai kamata a koma yanayin da wasu jihohin Arewa ke fuskantar matsalar biyan albashi da fansho ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet