Connect with us

Featured

Hana Tinubu Ya Zarce a Wa’adi Na Biyu Zai Iya Haifar da Rikicin Siyasa a Najeriya – Sheikh Pakistan 

Tsohon shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan, ya bayyana cewa hana Shugaba Bola Ahmed Tinubu zarcewa a wa’adin mulki na biyu na iya haifar da rikicin siyasa a Najeriya.

Sheikh Pakistan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi ga wasu ƙungiyoyin matasa a gidansa da ke Kano, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Read Also : NAWOJ Yobe Seeks Stronger Partnership with NEDC, Commends Humanitarian Support

Ya ce ya kamata a bai wa Tinubu damar kammala wa’adinsa na biyu, domin tabbatar da ci gaba da tsarin sauya shugabanci tsakanin Arewa da Kudu cikin lumana.

Ya kuma yi nuni da cewa, kamar yadda aka bai wa tsohon Shugaba Muhammadu Buhari damar yin wa’adi biyu a mulki, ya kamata a bai wa Tinubu irin wannan damar.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet