Connect with us

Featured

EFCC na son kama ni kafin zaɓen 2027 – Amaechi

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da shirin kama shi kafin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027.

A wata tattaunawa ta musamman da sashen Pidgin na BBC, tsohon gwamnan jihar Ribas ya yi zargin cewa shirin na da manufar haifar da ruɗani da kuma hana jam’iyyar ADC damar fafatawa a zaɓen. Sai dai BBC ta ce EFCC ba ta mayar da martani kan zargin ba har zuwa lokacin wallafa rahoton.

Read Also : An ƙirƙiri labarin kai wa Kwankwaso hari ne kawai don jama’a su tausaya masa – Gwamnatin Kano

Da aka tambaye shi ƙarin bayani kan zargin, Amaechi ya ce ba ya fargaba, yana mai cewa: “Su zo mana, ina nan ina jiransu. Ai ba wai za su ɗauke ni su tafi da ni ba ne? Manufarsu kawai ita ce su tabbatar ba mu kayar da su ba.”

Zargin nasa na zuwa ne yayin da ADC ke fuskantar ƙalubalen shari’a gabanin zaɓen 2027. A ranar 5 ga Nuwamban 2026, Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke shugabancin jam’iyyar na ɓangaren David Mark, tare da rushe matakan da kwamitin riƙon ƙwarya ya ɗauka, ciki har da zaɓen fidda gwani da ya tsayar da Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa, wanda ya zaɓi Amaechi a matsayin mataimakinsa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet