Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kutsa kai cikin sakatariyar Gwamnatin Jihar Oyo, inda suka yi yunkurin ƙwace iko da ofishin gwamna da kuma majalisar...
Rahotanni daga Babban Birnin Jihar Borno, Maiduguri sun bayyana cewar wani Sufeton dan sanda ya hallaka kansa har lahira.Marigayin na aiki ne da ofishin ’yan sanda...
Wani Mamakon ruwan sama ya yi sanadiyar rushewar daruruwan gidaje a Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya.Ruwan saman ya yi wannan ta’adi ne a ƙauyen Iyara...
Kungiyar Dattawan Arewacin Kasar na sun bayyana nadamarsu kan zaɓen Shugaban Ƙasa mai ci a yanzu, Bola Ahmed Tinubu.Tinubu ya yi takara da tsohon mataimakin Shugaban...
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo, ya sanar da kama wadanda ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a garin Bagana na karamar hukumar...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitocin shari’a guda biyu da za su yi bincike kan ta’annati da dukiyar al’umma, da mutanen da...
Kotun da’ar ma’aikata ta dakatar da Shugaban Hukumar karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhyi Magaji, sakamakon zarge-zargen da ake...
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC da waɗansu kungiyoyin fararen hula sun yi tir da ƙarin kuɗin wutar lantarki ga masu amfani da tsarin wuta mai daraja...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin duk wani fim da ke nuna faɗan daba ko harkar daudu nan take a faɗin jihar.Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i...
Wata mummunar gobara ta sake tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri babban birnin jihar Borno.Makamancin haka ta faru a ranakun...