Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce jami’anta sun kama wani Dan kungiyar asiri da ake zargin yana da hannu wajen kashe-kashe da fashi da makami...
Gwamnan jihar Kano, Inijiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kudurinsa na kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar.Gwamna Yusuf ya bayyana haka ne a lokacin da ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a ranar Litinin din nan ta tabbatar da cewa wani dan kunar bakin wake ya raunata mutane biyu a karamar hukumar...
Wani sashi na kasuwar babura ta Central Market da ke jihar Sokoto da ake sayar da babura ya kone kurmus.An gano cewa gobarar wacce ta tashi...
Akalla mutane 87 aka yi garkuwa da su a wasu kauyuka guda biyu lokacin da ‘yan bindiga suka kai wani hari Kaduna.Kauyukan su ne Gangere da...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce duk wadanda suka kashe dakarun sojoji 16 a yankin Okuoma da ke Karamar Hukumar Ughelli a Jihar Delta, za...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 14 a kauyen Dogon Noma-Ungwan Gamo da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna.Lamarin ya zo ne mako...
Iyayen ‘yan matan da aka sace a Jami’ar Tarayya ta Gusau a Jihar Zamfara, sun ce ba su da labarin sakin ’ya’yansu a hukumance.Wasu Kafafen sadarwa...
Shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Malam Ibrahim Khaleel, ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da ya nada ‘yar TikTok din nan da ake...
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, a ranar Asabar, ta fara aikin ceto bayan sace shugaban jam’iyyar PDP a jihar, Tony Aziegbemi.A ranar Juma’a ne wasu ‘yan...