Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta yi Allah-wadai da abin da ta kira yunƙurin juyin mulki a Jamhuariyar Nijar.Shugaban ƙungiyar kuma shugaban...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta sauya duk wasu manufofin da ake ganin na yaki da talakawa, ciki...
Likitoci Masu Neman Kwarewa a fadin Najeriya sun fara yajin aikin sai abin da hali ya yi daga safiyar nan ta Laraba.Kungiyar likitocin (NARD) ta sanar...
Wata majiya a kusa da Bazoum ta ce wasu manyan jami’an tsaron fadar shugaban kasar ne suka tare hanyar shiga gida da ofisoshin shugaban kasar Nijar...
Har yanzu dai shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai aika da jerin sunayen ministocin da zaba don nadawa ba wanda majalisar dattawa za ta amince kuma...
Zababbun kansiloli takwas cikin 11 na karamar hukumar Nassarawa da ke jihar Kano, sun amince da dakatar da shugaban karamar hukumar Lawal Shuaibu Aranfoso bisa zarginsa...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata wajen shan miyagun kwayoyi da...
Wani shaida ya shaida cewa akwai kuri’u 100 da aka zuba a rumfar zaben sa a lokacin da ake yi wa shedu tambayoyi a kotun sauraron...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa, EFCC da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, da su...