Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima (NYSC) ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa za ta tura masu bautar kasa zuwa Nijar don taimaka wa...
Ƙungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa ta buƙaci ɗaukacin mambobinta da su gaggauta miƙa bayanansu na shekara ga hukumar CAC.Shugaban ƙungiyar Bashir Ahmad...
Sabon shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje, a ranar Talatar mai zuwa zai gana da mambobin kwamitin ayyuka na kasa NWC a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da fashi da makami, da kwacen...
Animasahun Salman, wanda ya ziyarci kan iyakar Illela da ke tsakanin Najeriya da jamhuriyar Nijar a jihar Sokoto, ya yi rubuce-rubuce kan halin da ‘yan Najeriya...
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman goyon bayanta ga tsoma bakin soja a kan mulkin soja a Jamhuriyar Nijar.Ya kuma...
Wata mata da ba ta da matsuguni mai suna Aminat Adekunle a ranar Juma’ar nan ta samu wata yarinya a bakin hanya a yankin Arepo na...
Hukumar kula da shige da fice ta Kasa NIS ta koka kan mace-macen da ake samu da kuma wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fuskanta a yunkurin...
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aikewa majalisar dattawa sunan tsohon Ministan ƙwadago na kasa Festus Keyamo domin amincewa da shi don nada shi a...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan bakwai domin gudanar da wasu manyan ayyuka a fadin jihar.Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Halilu...