Shugaban jami’ar Bayero ta Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana cewa makarantar ta bullo da tsarin samar da aikin yi ga dalibai.Adamu Abbas ya...
Wani jigon Jam’iyyar APC mai mulki Bala Ibrahim ya bayyana cewa sukar da ake ci gaba da kai wa shugaban jam’iyyar na kasa, Dr Abdullahi Ganduje...
Gwamna Mallam Umar Namadi na jihar Jigawa ya kaddamar da rabon shinkafa domin rage radadin tallafin man fetur ga ƴan kasa.Gwamnan ya kaddamar da rabon kayayyakin...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya Kasar nan ta ce mutane 4,387 ne suka mutu sakamakon hadurran ababen hawa daga watan Janairu zuwa Yunin bana a...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital.Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya zargi...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jiharMai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu masu...
Wani babban malamin addinin musulunci kuma shugaban kungiyar Jama’atu Izalatu Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah, da babbar kungiyar Salafiyya a Najeriya, ya isa jamhuriyar Nijar tare da...
Majalisar koli ta kungiyar tattalin arzikin Kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ta samu rabuwar kawuna kan matakan da ya kamata a dauka domin tunkarar juyin mulkin Nijar.Yayin...
Shugaban Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, Alh. Abba El-Mustapha ya jaddda aniyar sa ta kawo tsafta tare da gyara a bangaren masu tallan...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe, ya ce rabon kayan abinci da ake yi a jihar ba na ‘yan jam’iyyar APC kadai ba ne, na...