An dakatar da ayyuka a sassa daban-daban sakamakon yajin aikin kungiyar kwadago ta kasa NLC da ke ci gaba da gudana.A ranar Juma’ar da ta gabata...
Majalisar Dokokin Jihar Gombe a ranar Talatar nan ta dage tantance sunayen kwamishinonin da Gwamna Muhammadu Yahaya ya aika mata.Jaridar PUNCH ta ruwaito cewa an tsara...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kuduri aniyar dasa bishiyu miliyan 10 domin maye gurbin bishiyun da aka yi asararsu sakamakon tashe-tashen hankulaGwamnan yace galibin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna a ranar Litìnin din nan ta ce jami’anta sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Litinin din nan da rana, ya jagoranci taron kwamitin tsaro na kasa a fadar gwamnati da ke Abuja.Duk da...
An rantsar da jagoran juyin mulkin sojan kasar Gabon, Janar Brice Nguema a matsayin shugaban Kasar na rikon kwarya.Magoya bayan sabbin shugabannin sojoji sun halarci bikin,...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu da aka fi sani da Kara a kananan hukumomi biyar na jihar nan take.Kwamishinan yada labarai da...
Yayin da rikicin jam’iyyar, NNPP ke kara ta’azzara, masu ruwa da tsaki na ganin cewa Sanata Kwankwaso shi ne mafi cancantar magance takaddamar jam’iyyaWannan dai na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauki matasa 7,000 aikin binilanti domin sintiri a jihar saboda kara kaimi ga kokarin da hukumomin tsaro na tarayya ke yi na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta dakile wani yunkurin fashi da makami a wani banki da ke daura da Estate Maplewood, a Oko Oba, da ke...