Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya FRSC reshen jihar Osun, ta ce mutane shida ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin da ya afku a babbar...
Gwamnatin jihar Kano ta wayar da kan masu makarantu masu zaman kansu kan wata sabuwar manhaja da ta kera don inganta ayyukansu da kuma samar da...
A ci gaba da kokarin dakile radadin cire tallafin man fetur ga mazauna yanki, gwamnatin jihar Sokoto ta ware kimanin Naira biliyan 4 kan kayayyakin abinci...
Shugaban Kasar Najeriya Ahmad Bola Tinubu zai halarci taron kasashen G-20 da zai gudana a birnin New Delhi na kasar Indiya.Babban burin Tinubu a taron shi...
Akalla mutane takwas ne aka yankewa hukunci tare da dauresu bisa laifin zamba a Sokoto da Abuja.Mai Shari’a M.U. Dogondaji na babbar kotun jihar Sokoto ya...
Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri ya rabawa marasa galihu buhunan shinkafa 60,000 kowanne mai nauyin kilogiram 25Raba kayan tallafin na daga cikin kayayyakin rage radadin rayuwa da...
Jamhuriyar Nijar ta ba da kwarin gwiwa a ranar Juma’ar a wani mataki na gudanar zanga-zangar adawa da Faransa a karshen mako, a daidai lokacin da...
Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Dr. ‘Lere Oyewumi, ya bayyana shirin da majalisar kasa ta 10 ta ke yi na gudanar da bincike kan...
Wasu da ake zargin barayin shanu ne sun kai hari a matatar ruwa ta Birninkudu da ke karamar hukumar Birninkudu a jihar Jigawa.Barayin wanda suka lakada...
Wata mata ‘yar shekara 25 mai suna Ruqayya Mukhtar a ranar Alhamis ta shaida wa wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa, a jihar Kaduna...