Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta sha alwashin bin diddigi tare da gurfanar da wasu ‘yan bindiga da suka yi wa daya daga cikin jami’an ‘yan...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Bago, ya bayyana dalilan da suka sa ba zai yi bikin cika kwanaki 100 da ya yi yana mulki ba.Gwamnan, wanda ya...
A ci gaba da kokarin inganta harkar tsaro a Masarautarsa, Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari, Malam Zubairu Jibril, Maigwari Il, ya amince da sauya wasu Hakimai...
Wani mutum mai suna John ya rasa ransa bayan abokinsa, Akinola Adeleye, ya caka masa wuka har lahira a kan takaddamar wanda zai biya kudin farantin...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a jihar Yobe.Hakan na...
A yayin da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif ke cika kwanaki 100 akan mulki, tuni gwamnan ya cimma wasu nasarori da al’umma ke alfahari...
Rahotanni sun bayyana cewa jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Imo sun kama wakilan NLC guda ukuAn cafke wakilan na NLC yayin da suke duba yadda ma’aikatan...
Kotun sauraren kararrakin zaɓe ta tarayya ta Kori karar da Muhammad Sanusi Sa’idu Kiru na APC ya shigar gabanta yana kalubalantar nasarar Abdulmumini Jibrin Kofa na...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce ta yi watsi da shaidu 10 cikin 13 da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi...