Masu iya magana sun ce ‘Dare ɗaya Allah kan yi Bature” kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi...
Adadin wadanda suka mutu sakamakon kamuwa da cutar mashako a Kaduna ya karu zuwa 13 kamar yadda alkalumman hukuma suka nuna. Rahoto ya nuna cewa mutane...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta gano wasu shanu da ba a tantance adadinsu ba da ke yawo a unguwar Ranka Hotoro da ke...
Wani masani kan harkokin tsaro a jihar Zamfara, Usman Dangata ya koka da yadda aka rufe dukkan makarantun kwana saboda ‘yan bindiga inda ya ce hakan...
Wani jigo a jamiyyar APC a jihar Zamfara Ahmad Dan Wudi ya Mika takardar Kokensa ga sakatariyar Jamiyyar ta kasa, inda ya bukaci rushe dukkanin shugabancin...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Muhammed Usaini Gumel, a ranar Alhamis ya haura tsaunin Dala mai dimbin tarihi da aka fi sani da Dutsen Dala, domin...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta sanya ranar 25 ga watan Yuli domin gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Kasa (CBN) Godwin...
Wani shaida, Festus Abiodun Inioluwa, a ranar Juma’a, ya bayar da shaida a kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ogun da ke zaune a Abeokuta. Shaidar...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi umarni da a dage da ci gaba da addu’a domin rokon Allah ya kawo dauki kan...
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ahmadu Haruna Zago, yace hukumar sa za ta yi amfani da sashin dokar ma’aikatar wajen tursasawa...