Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar cin Kofin Kwararru da ake yi a...
Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya sanar da komawa aikin neman mai a yankin Tafkin Chadi da ke jihar Borno. Kamfanin dai, ya dakatar da aikin...
Gwamnan jihar kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa ɗaukacin Kwamishinoni da shugabannin ma’aikatu da hukumomin gwamnatinsa umarnin sauka daga mukamansu zuwa ranar Juma’ar makon...
Rahotonni sun tabbatar da cewa, an ci kamfanin fasaha na Meta, ma mallakin shafikan sada zumunta na Facebook da Instagram da kuma WhatsApp tarar fiye da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto, ta tabbatar da rasuwar mutane hudu sakamakon fashewar wata tukunyar gas a shagon mai sana’ar walda da ke karamar hukumar Isa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da Sabuwar matatar mai ta Aliko Dangote yau Litinin a jihar Lagos. Shugaban, wanda ya samu rakiyar shugabannin ƙasashen Afrika...
Ayanzu haka dai a iya cewa kora takai bango ga Al’ummar Johar Kano inda suka fara daukar doka a hannun su A cikin daren ranar Asabar...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗa Uwar gida Oluwatoyin Sakirat Madein a matsayin sabuwar Akanta Janar ta Najeriya. Amincewa da naɗin nata na ƙunshe...
Uwar gidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, ta ce, daga yanzu babu buƙatar wani shugaban Najeriya ya fita ƙasar waje domin duba lafiyarsu. Hajiya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wata mata mai shekara 35 da ake zargi da soka wa wata ƙaramar yarinya wuƙa a cikinta,...