Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama tsohon Ministan hasken lantarki Engr. Saleh Mamman. Jami’an hukumar sun cafke shi ne bisa zarginsa...
Sergio Busquets ya tabbatar da zai bar Barcelona a karshen kakar nan, bayan shekara 18 yana Camp Nou. Tsohon dan kwallon tawagar Sifaniya, mai taka leda...
Wasu bayanai na nuna cewa, iya kawo Mauricio Pochettino Chelsea ne kadai zai kange shirin dan wasan tsakiya na kungiyar wato Ngolo Kante daga raba gari...
Inter Milan ta yi babbar hobbasa ta samun gurbi a wasan karshe na cin Kofin Zakarun Turai bayan ta bi doke AC Milan a San Siro...
Mahukuntan jami’ar jihar Plateau PLASU sun tabbatar da rahoton daƙile wani hari da jami’an tsaron makarantar suka yi, bayan da ƴan bindiga da suka kai farmaki...
Yayin da ya rage ƙasa da kwanaki 20 ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi bulaguron aiki zuwa Turai...
Rundunar ƴan sandan jihar Edo ta ce, ta cafke wani jami’an sojan ruwa Ibrahim Adamu, mai shekara 25 da wani jami’in gidan ajiya da gyaran hali...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya tsawaita zamansa a birnin London da sati ɗaya domin a duba lafiyar haƙoransa. Mai magana da yawun shugaba Buhari Femi Adesina,...
Mazauna unguwar sheka a yankin karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun shiga halin zullumi sakamakon mutuwar fiye da matasan yankin 12 bisa shan wani shayi...
Duk da yawan kiran da ake yi wa gwamnatin Jihar Sakkwato na samar da jiragen ruwa na zamani da rigunan kariya ga matafiya a jirgin ruwa...