Wasu ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai, sun yi dirar mikiya a fadar Mai martaba Sarkin Kagarko da ke yankin kudancin jihar Kaduna Alhaji Sa’ad Abubakar,...
Kungiyar Kwallon Kafa ta Al Hilal da ke Saudiya ta yi wa Lionel Messi na PSG tayin zunzurutun Pam miliyan 260 a matsayin albashinsa na shekara...
Shugaban hukuma kiyaye hadura ta kasa Dauda Biu yace bullo da sabbin lambobin ababen hawa suna taimakawa wasu hukumomi. Biu yace sabbin lambobin suna taimakawa...
Fitaccen Jarumin nan a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu ya ce a lokuta da dama ya kan bi ra’ayin yayansa, maimakon...
Jami’an ‘yan sanda da ke gudanar da aikin bincike na yau da kullun, a jihar Delta sun samu nasarar kama wasu mutane Maza 59 mata...
Gwamnatin tarayya ta yabawa hukumar shiryya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta JAMB. Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta ce har yanzu ba ta samu wani kuduri na majalisar wakilai da ke cewa hukumar ta...
Kwamishinan hukumar kidaya ta Kasa, Dr Abdulmalik Durunguwa, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa kidayar 2023 za ta magance dimbin matsalolin da suka addabi kasar nan....
Lionel Messi ya nemi ahuwr abokan kwallonsa na PSG tare da cewa yanzu yana jira ya ga hukuncin da ƙungiyar za ta yanke a kansa bayan...
Bayan samun su da aikata laifuka dumu-dumu, Kotun ƙasar Burtaniya ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, da matarsa, hukuncin ɗaurin shekaru...