Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci majalisar dokokin Kano da ta sahalewa gwamnati Kano karbo kudin haraji na Stamp Duties daga gwamnatin tarayya. Tun...
Real Madrid na shirin daukar dan kwallon tawagar Ingila, mai taka leda a Borussia Dortmund, Jude Bellingham kan yuro miliyan 100. Mai shekara 19, wanda ya...
Alamu na nuna cewa a yau ne ake sa ran wasu ‘yan Najeriya da aka kwashe daga Sudan da ke fama da rikici za su iya...
An tasa keyar Fatima Rahman mai shekaru 42 ‘yar asalin kasar Chadi zuwa gidan yari dake Ikoyi bisa zargin kashe kishiyarta Adizat a gidanta dake...
Mutane biyu ne ake fargabar sun mutu a daren ranar Litinin bayan da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai hari a unguwar...
Barcelona ta ci Osasuna 1-0 a wasan mako na 33 a gasar La Liga da suka kara ranar Talata a Camp Nou. Jordi Alba ne ya...
Dakataccen Kwamishinan zabe a Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a jihar Adamawa Barista Hudu Yunusa Ari, ya ce bai yi nadamar bayyana...
Shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa Lionel Messi da Cristiano Ronaldo da kuma Kylian Mbappe na cikin jerin ‘yan wasa 10 da suka fi amsar albashi a...
Rundunar ƴan sanda ta ce, ta cafke dakataccen kwamishinan zaɓen jihar Adamawa Hudu Ari. Rundunar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da mai magana...
Sabon kwamishinan rundunar ƴan sandan jihar Kano Muhammad Usaini Gumel, ya gargaɗi jami’an rundunar da su kauce wa aikata laifukan cin hanci da rashawa. Kwamishinan, ya...