‘Yan Najeriya 130 ne da suka makale suka isa Najeriya da tsakar ranar Juma’ar nan daga Port Sudan. A daren Laraba ne rukunin farko na...
Gwamnan jihar Kano mai barin gado Abdullahi Ganduje ya amince da tsohon ministan harkokin Neja Delta Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawan Najeriya. Ganduje...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke Ibrahim Musa mai shekaru 22, wanda ake zargi da dabawa mahaifiyarsa mai shekaru 50 wuka a...
Majalisar wakilai ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta goge bayanan masu kada kuri’a da sukayi rijista, amma suka kasa...
Rahotanni daga rundunar Yan sanda sun nuna cewa an bayar da belin Kwamishinan Zabe na jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari, wanda ‘yan sanda ke bincikensa. Biyu...
Dan wasan gaba na Argentina Lionel Messi, mai shekara 35, zai iya sake karawa da babban abokin hamayyarsa na Portugal Cristiano Ronaldo, mai shekara 38, a...
A ranar 5 ga watan Mayun shekarata 2010 Allah ya yiwa Umaru Musa ‘Yar Adua rasuwa a fadar gwamnati da ke Abuja watanni biyu bayan komowarsa...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin bayar da sabon gida da tsabar kudi Naira miliyan 3 ga wata ‘yar asalin jihar, Aisha Abubakar Dorayi, wadda...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ceto mutane 18 daga hannun wadanda ake zargin masu safarar mutane ne a cikin birnin...
‘Yan Najeriya da aka kwaso daga Sudan a ranar Alhamis sun karbi tsabar kudi Naira 100,000 kowannensu bayan dawowarsu kasar. Ƙari ga wannan akwai katunan...