Wata babban Kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano bisa jagorancin Mai Shari’a Muhammad N Yunusa ta soke zaben sahalewar takarar zababben gwamnan Jihar Abia,...
Wasu bayanai na nuna cewa kungiyoyin kwallon kafa na Manchester United da Newcastle ne ‘yan gaba gaba a kokarin sayen dan wasan gaba na Senegal Sadio...
Gwamnatin Nijeriya ta fitar da jadawalin mako daya na bikin mika wa zababben shugaban kasar Bola Tinubu mulki ranar 29 ga watan Mayu don zama shugaban...
Dan wasan gaba na Chelsea Pierre-Emerick Aubameyang ya sanar da shirin janye matakinsa na ritaya daga dokawa kasarsa kwallo shekara guda bayan sanar da matakin. Aubameyang...
Jami’an Hukumar yaƙi da Fasaha-kwauri dake filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos sun gano tare da cafke Katan ɗin ƙwayar Tramadol guda 23...
Kamfanin sadarwa na MTN, ya sauya sababbin lambobin amfanin yau da kullum da ake amfani da su. Yanzu haka dai bayan fara aiki da lambobin, kamfanin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA shiyyar Kano, ta cafke mutane 84 yayin samamen da ta kai wani wurin shakatawa Bubble Club. Hukumar,...
Kungiyar Likitoci masu Neman kwarewa ta Najeriya ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki biyar. Fara yajin aikin ya biyo bayan gazawar gwamnatin tarayya wajen biyan...
Wasu bayanai na nuna cewa dan wasan gaba na Switzerland Xherdan Shaqiri shi ne dan wasa mafi daukar albashi a lig din MLS da ke Amurka....
Ƙungiyar likitocin Nijeriya masu neman ƙwarewa watau NARD, ta shirya tsunduma yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar daga karfe 8:00 na safe a gobe Laraba 17...