Mazabar sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ta dakatar da shi. A cikin wata wasika da jaridar Daily trust ta gani dauke da sa hannun Muazu Kabiri...
Babbar Kotun Majistare ta Minna mai lamba 3, dake da matsiguni a Babbar Kotun Koli ta bayar da umarnin tsare wasu mutane uku a gidan...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Mohammed Matawalle, ya rungumi ƙaddarar shan kaye a zaɓen da ya sha kaye a hannun Dauda Lawal Dare na jam’iyyar PDP. Gwamnan...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta Internet. Mista Godwin Emefiele,...
Gwamnatin jihar Kaduna na samun sahihan rahotannin sirri da ke bayyana shirin da wasu ‘yan siyasa ke yi na daukar nauyin da kuma tunzura mabiyansu kan...
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa mai jiran gado Bola Tinubu, ya bar gida Najeriya domin zuwa yankin Turai da kuma aikin umara a kasar Saudiyya. Mai taimaka wa...
Jam’iyyar APC shiyyar jihar Adamawa, ta dakatar da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, bisa rashin cin mazaɓarsa inda jam’iyyar PDP ta samu nasara a zaɓen shugaban...
Ƙungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta umarci ma’aikata da su tsunduma yajin aiki daga ranar Larabar 29 ga wannan watan da muke ciki na Maris. Shugaban...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da cibiyar yaki da ta’addanci ta kasa (NCTC), cibiyar da ya ayyana za ta zama babbar jigo ga gwamnati mai...
‘Yan Najeriya mazauna Birtaniya sun tara kimanin Naira miliyan 23 a yunkurinsu na fara magance matsalar rashin zuwa makaranta a Najeriya da ya tilastawa yara miliyan...