Wasu ‘yan daba sun tarwatsa taron jam’iyyar (APC) da ake yi a unguwar Ile-Tuntun da ke karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Gabas, inda suka...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu umarnin kotu na tsare magoya bayan jam’iyyar (NNPP) da aka kama har sai an kammala zaben ranar...
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta ce ta tura jami’anta 200 masu dauke da makamai domin yaki da sayen kuri’u...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin kira da kuma tayar da hankali a wasu sassan jihar...
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja a ranar Larabar nan ta yi watsi da wasu kararraki biyu da jam’iyyar PDP da...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce hauhawar farashin kayayyaki a kasar ya karu zuwa kashi 21.91 a watan Fabrairun 2023 idan aka kwatanta da...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina ta kama wani dan ta’adda mai suna Suleman Iliyasu mai shekaru 28, wanda ya amsa laifin kashe mutane a kalla 15 a...
Kwamishinan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Maj-Gen. Modibo Alkali ya ce hukumar ba ta da wata jam’iyyar siyasa ko ɗan takara da ta...
A na zargin wasu manyan ma’aikatan Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, da ƙaryar shekarun haihuwa. PRNigeria ta tattaro cewa an gano wasu manyan...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa ƴan kasuwar Singa bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar. Sarkin...