Wasu Daga cikin bankunan kasuwanci sunfara Bada tsofaffin kudi na naira dubu Daya da na Dari biyar ga Abokan kasuwanci su A safiyar Yau Litinin Akalla...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ne ke jagorantar wasu jiga-jigan jam’iyyar a wata zanga-zanga da suka yi a shedkwatar hukumar zabe mai...
Liverpool ta sharara kwallo 7-0 a ragar Manchester United a gasar Premier League ranar Lahadi a Anfield. Liverpool ta ci kwallo biyu ta hannun Cody Gakpo,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Rafin Gora da ke karamar...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Lahadin nan ya godewa ‘yan Najeriya da suka zabe shi har sau biyu da kuma zaben Bola Tinubu a matsayin...
Wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba sun kashe Hakimin Maigari a karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, Alhaji Dahiru Abba. Sabon babban sakataren...
A karo na biyu tun bayan da kotun koli ta yanke hukuncin cewa tsofaffin takardun kudi na Naira 200, da Naira 500 da kuma Naira 1,000...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sha alwashin hukunta jami’anta da suka hada da na wucin gadi ko na tattara bayanai, wadanda watakila...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana manufar sake fasalin naira na babban bankin Najeriya, CBN ya yi, a matsayin manufar kwace mulki, yana mai...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a jihar Ribas ta saki sunayen wadanda suka lashe zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a...