Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da rahoton zargin cin zarafin yara da jami’anta suka yi a gidan yara na maratu da ke Nasarawa. Kwamishiniyar...
Wata babbar mota dauke da magoya bayan jam’iyyar PDP sama da 70 ta yi hatsari a jihar Filato, inda mutane da dama suka mutu. Hatsarin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ba a samu asarar rai ba sakamakon gobarar da ta tashi da yammacin ranar Asabar a shedikwatar rundunar....
Wani mummunan hatsarin mota ya afku a kauyen Kili da ke karamar hukumar Darazo ranar Asabar a jihar Bauchi inda mutane biyar suka mutu. Kwamandan...
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, yayi kira ga al’ummar musulmi da su dage da karanta Al-qur ‘ani maigirma da kuma aiki da abinda...
Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, Honarabul Baffa Babba Dan’agundi ya yi Allah-wadai da takun sakar da ke tsakanin...
Gobara ta tashi ta kone shedikwatar ‘yan sandan Kano, da ke Bompai da yammacin ranar Asabar din nan. Jaridar Alkiblah ta tattaro cewa gobarar ta tashi ne...
Gwamna Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar Zamfara ta gano akalla likitocin bogi 199 da ke cikin lissafin albashin da ba a gano su ba. Matawalle...
An tilastawa Jamhuriyar Demokuradiyar Congo janyewa daga taka leda a wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika ta ‘yan kasa da shekaru 17 bayan da...
Kamfanin man fetur na Najeriya mai suna Nigerian National Petroleum Company Limited a ranar Juma’ar nan ya sanar da gano man fetur a jihar Nasarawa tare...