Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun ceto wani da ake zargi da damfara a yanar gizo mai suna Haruna Usman, wanda abokan aikinsa suka yi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa fitaccen dan wasan kwallon kafa na kasar Brazil, Pele, inda ya bayyana shi a matsayin wanda duniya ba za...
Shahararren dan kwallon kafar Brazil wanda ake ganin ba’a taba samun irin sa a kwallon kafa a duniya ba Pele ya koma ga mahaliccin sa a...
Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a ranar alhamis din nan ya rattaba hannu a kan Kasafin kudin Shekarar baɗi, wanda Majalisar Dokoki ta Jihar...
A ranar Alhamis ne wata babbar kotu a Kano ta yanke wa wani Sagiru Abdullahi mai shekaru 29 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin daba...
Mutane uku ne suka mutu sakamakon fashewar wani abu a yankin Okene da ke jihar Kogi.Tashar Talabijin na Channels ta tattaro cewa lamarin ya faru ne...
An fara shirye-shiryen mayar da dakin otal din da Lionel Messi, ya zauna lokacin da aka yi Gasar Cin Kofin Duniya a Qatar wajen tarihi.Messi dai...
Wani dattijo mai shekaru 78 yana neman a dawo masa da kudin sadakin da ya biya ya yin auren su da matarsa bayan ya gano cewa...
Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da karin kasafin kudin shekarar 2022 na Naira biliyan 819.5.Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi amincewar karin kasafin kudin...
Majalisar wakilai ta mayar da martani kan zargin da shugaban kungiyar malaman jami’o’in taKasa ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi na cewa shugaban majalisar, Femi Gbajabiamila...