Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da jimawa ba za ta fitar da sanarwar karin albashi ga ma’aikatan gwamnatin Tarayya.Gwamnati na duba yiwuwar karin tsadar rayuwa...
Mabiyan malam Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a karkashin inuwar Ashabul Kahfi Warraqeem reshen jihar Bauchi sun yanke shawarar daukaka kara kan hukuncin da wata kotun shari’ar...
Kungiyar kwallon kafa ta ta Kano Pillars tace ayanzu haka tadauki Yan wasa Arba’in daza su buga mata kakar wasa ta 2023.Kamar yanda jami’in Hulda da...
Rundunar ‘yan sanda a ranar Juma’a ta gurfanar da wani mutum mai suna Oscar Akpan mai shekaru 30 a gaban wata kotun majistare ta Ajah bisa...
Cibiyar nazarin gine-gine ta Najeriya (NIA) reshen jihar Kano, ta ce ta kuduri aniyar magance matsalar rugujewar gine-gine da sauran batutuwan da suka shafi gini a...
Rahotanni da kawo yanzu ba su kai ga tabbata ba a hukumance, sun ce Lionel Messi ya amince da tayin kara wa’adin yarjejeniyarsa da kungiyarsa ta...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC), reshen jihar Oyo, ta ce an kama motoci 630 da rundunar ta kama a jihar Oyo bisa zargin aikata...
Jam’iyyar APC reshen Zamfara ta karbi wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP da na sabuwar jam’iyyar NNPP da suka sauya sheka a jihar.A ranar Litinin din nan ne...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta kama wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda, ASP, dake aiki a sashin Ajah bisa zargin kashe wata lauya a ranar...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana fatansa na cewa ‘yan siyasar da ke shirin yin magudi a zaben 2023 ba za su yi nasara ba....