Kyaftin din Brazil Neymar ya ji rauni a idon sawunsa a wasan da tawagar kasarsa ta buga da Serbia a gasar cin kofin duniya da ke...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Kano Alhaji Labaran Abdul Madari, bisa rasuwar mahaifiyarsa Hajiya...
Ministan Lantarki na ƙasa Engr. Abubakar D. Aliyu ya bai wa kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL lasisin gudanar da aikin sabuwar tashar hasken lantarki mai...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta samu nasara a shari’o’i guda 3,328 da ta gurfanar da mutanen da take zargi...
Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa tarbiyyar ilimantar da ‘ya’ya mata ya fi shirye-shiryen bau wa mata jari. Kamar yadda Daily Trust ta...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce dole ne gwamnatoci a kowane mataki su kara saka hannun jari a makarantun gwamnati domin inganta harkar ilimi...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya ta gargadi ‘yan Najeriya kan illolin yin hijira ba bisa ka’ida ba, domin kada su bata goben makomarsu....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, a ranar Alhamis, ta amince da bugawa da fitar da ka’idojin yakin neman zabe; da kuma kudaden zaɓe...
Gwamnatin tarayya ta ce ta samu nasarar kwato dala biliyan daya ($1,000,000,000) tun bayan hawan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a watan Mayun 2015 zuwa yau....
Mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara kan harkokin yada labarai a ranar Laraba Femi Adesina ya bayyana cewa shugaban nasa zai kawo karshen duk...