Gwamnatin jihar Jigawa ta gargadi ma’aikatan gwamnati da ke shirin yin ritaya da su yi taka-tsan-tsan da masu yin sojan gona. Kamar yadda Daily Post ta...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur.El-Rufai ya yi wannan kiran ne a taron jihohi na...
Gwamnatin jihar Borno ta ce akwai yara miliyan 1.8 da ba sa zuwa makaranta a jihar, inda ta bayyana hakan a matsayin abin damuwa.Kwamishinan ilimi mai...
Wata gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa wadda ke ƙwayar birnin Kano. Da misalin ƙarfe 11:00 na safiyar Talatar makon an...
Kamfanin Amazon yana shirin sallamar ma’aikatansa kimanin su dubu goma kamar yadda jaridar New York Times ta wallafa a jiya Litinin. A cewar jaridar kamfanin zai...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Najeriya NBC, ta ci tara gidan Talabijin na Arise TV tarar tsabar kuɗi har Naira miliyan biyu bisa zargin...
Rundunar tsaro ta Najeriya ta sanya tukuicin Naira miliyan biyar ga duk wanda ya tsegunta mata maɓoyar ko da guda ne daga cikin jerin sunayen wasu...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta yi wa sashe na goma sha huɗu (14) na dokar fansho da giratuti ta jihar ta shekarar 2006 kwaskwarima. Yin...
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya yi alkawarin baiwa jam’iyyar APC, dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu kuri’u dari bisa dari a zaben...
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Kasa (lPMAN), ta ce tallafin da ake bayarwa kan man Motoci, wanda aka fi sani da fetur, ba...