Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta gaggauta dawo da...
Ministar bayar da Agajin gaggawa da kiyaye afkuwar Bala’i da Ci gaban Jama’a, Misis Sadiya Umar Farouq, ta nesanta kanta da wasu kudi Naira biliyan 206.KakakiHausa...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ceto wasu mutane takwas da ake zargi ana yunkurin safarar su a jihar Jigawa.Kwanturolan hukumar NIS...
Wani dan kasuwa, Victor Ora, a ranar Litinin din nan ya maka matarsa, a gaban wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi Abuja, bisa zarginta da auren...
Fitacciyar Jarumar masan’antar shirya fina-finai ta Kannywood Halima Yusuf da aka fi sani da Halima Atete, na shirye-shirye yin aure kamar yadda jaridar Alfijir ta ruwaito.A...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta kasar Ecuador ta lallasa tawagar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Qatar a wasan farko na gasar cin kofin Duniya wanda Qatar ɗin ta...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kebbi, ta bayyana cewa jami’anta sun ceto wasu mutuane bakwai waɗanda Ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a garuruwan Bena-Mairairai da...
Rauni da ɗan wasan gaba na ƙasar Faransa kuma gwarzon ɗan ƙwallon duniya da ya lashe kyautar Ballon ta bana Karim Benzema, ya sake samu, ya...
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Bukkuyum a jihar, Shehu Buda-Nasarawa, bisa zargin cin zarafin jam’iyyar.Shugabannin jam’iyyar a jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sa ido kan aikin hako mai na farko a rijiyoyin mai dake jihohin Bauchi da Gombe.Bikin kaddamar da aikin hayar mai...