Shugaban rikon kwaryar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers Dr,Alh Ibrahim Galadima yace Nan Yan watanni masu zuwa kungiyar zata bayyana sabbin masu horas da...
Kotun daukaka kara a Kano ta soke takarar Sanata Danburam Nuhu da jam’iyyar PDP ta tsayar a matsayin dan takarar Sanata a Kano ta tsakiya.A don...
An yankewa tsohon dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo hukunci dakatarwar wasanni 2 a matakin kungiya sakamakon kwada wa wani magoyin bayan Everton wayar...
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya tsaf domin lashe zaben gwamnan jihar da za a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis zai fara wata ziyarar aiki a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, kamar yadda mai magana da yawunsa, Garba Shehu...
Akwai yiwuwar sayar da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United bayan shafe shekaru 17 karkashin iyalin Glazer, a dai dai lokacin da kungiyar ke fuskantar matsin...
Dakarun Sojojin Sama sun samu nasarar kashe mambobin ƙungiyar Boko Haram goma sha shida a farmaki da jirgin yaƙi samfurin Super Tucano ykai musu a yankin...
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya kuma jigo a jam’iyyar APC Mista Babachir Lawan ya ce, jam’iyyar ba za ta ci zaben shugaban ƙasa ba a Zaɓen baɗi...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da sabbin kudin Najeriya da aka sake musu fasali, wato dai aka yi musu kwaskwarima.Jaridar KAKAKIHAUSA ta rawaito cewa kudin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000.Shugaban ya ƙaddamar da samfurin kuɗin...