Uncategorized
Kano pillers zata bayyana sabbin masu Horas wa

Shugaban rikon kwaryar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers Dr,Alh Ibrahim Galadima yace Nan Yan watanni masu zuwa kungiyar zata bayyana sabbin masu horas da kungiyar ta Kano pillers.
Wadanda zasuja ragamar kungiyar Acikin kakar wasanni ta 2022/ 2023
Yakara dacewa tuni an Kamala shirye shirye wajan zabo wadanda zasuja ragamar kungiyar kafin karshen wannan watan.
Shugaban yana wannan jawabine bisa halin da kungiyar take cikin a halin yanzu
Sannan yayi kira ga magoya bayan kungiyar da masu ruwa da tsaki dasuyi Hakuri Yana Mai fatan kungiyar Nan Bada jimawa ba zata dawo da karfinta kamar yanda aka Santa abaya