Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana damuwa kan karuwar matsalar rashin abinci mai gina jiki a arewa maso yammacin Najeriya,...
Matatar Dangote ta kara farashin man fetur (PMS) da N75 kan kowacce lita, inda ya tashi daga N1,200 zuwa N1,275, lamarin da ya kara tayar da...
… Garo pledges to consider Kano firstBy Abubakar shehu kwaruKano state Deputy Governor designate Alhaji Murtala Sule Garo appeared before a twelve Man screening committee constituted...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron na shirin jagorantar wani taro ta hanyar bidiyo tare da shugabannin Tarayyar Turai, domin ƙarfafa matakan hana yara ‘yan ƙasa da shekara...
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna An baiyana Dan Majalissar taraiya mai wakiltar mazabar Rano/Bunkure/ Kibya, a Majalissar kasa ta taraiya dake Abuja Alhaji Kabiru Alhassan Rurum a matsayin...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da saka wasu sabbin tanade-tanade cikin dokokin haraji da Majalisar Tarayya ta amince da...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC), Alhaji Ahmed Makama Hardawa, ya rasu.A wata sanarwa da mai ba Gwamnan Jihar Bauchi shawara kan...