Wani ɗan tauri mai suna Nadabo Alhassan ya gamu da ɓacin rana, bayan da ya farke cikinsa da wuƙa a yayin bikin ƴan tauri.Jaridar Daily Nigerian...
Yayin da rikicin jam’iya mai mulki, APC ya ƙi ci ya ƙi cinyewa a Jihar Kano, a na ta samun yunƙurin sasanta ɓangarorin da ke zaman...
Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC ta jihar Kano, ɓangaren gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Ahmad S Aruwa, ya bukaci al’umma da su yi watsi da wani...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna ta baiyana cewa ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutum sama da 20 a unguwar Gimbiya dake Sabon Tasha, Ƙaramar Hukumar...
Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro, ɗaya da ga cikin malaman da su ka jagoranci mukabala da malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya rasu.Jaridar Kano Focus ta ruwaito cewa...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da cafke ƙasurgumin ɓarawon babur mai ƙafa uku, wanda a ka fi sani da adaidaita-sahu a Kano, ko...
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Nuhu Abdullahi wanda aka fi sani da Mahmoud, ya bayyana cewa a ɗan tsakanin nan irin nasarorin da ya samu bai...
Haɗin gwiwar jami’in tsaron Najeriya, sun kuɓutar da manyan ma’aikatan jami’ar birnin tarayya Abuja 3 da iyalansu waɗanda ake zargin ƴan bindiga ne suka sace su...