Hukumar da ke yaki da tu’ammali da kwayoyin masu saka kuzari ta nemi a yanke masa hukuncin da ya fi wata 18.An cire Fahad al-Mowallad, daya...
Magoya bayan Manchester United sun nuna goyan bayansu ga manajan klub din Erik ten Hag saboda kalaman rashin martabawa da Cristiano Ronaldo ya yi bayan wasan...
Lionel Messi zai ja ragamar tawagar Argentina a Gasar Cin Kofin Duniya da za a yi a Qatar, kuma karo na biyar a jere da zai...
Cristiano Ronaldo zai fafata a gasar cin kofin duniya a karo na 5 kenan a rayuwarsa ta kwallon kafa, bayan da Portugal ta sanya shi a...
Dan wasan gaba na Senegale Sadio Mane da ke taka leda da kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich a Jamus zai rasa damar haskawa a gasar...
Riyad Mahrez da Julian Alvarez ne suka ci wa Manchester City kwallaye 2 da suka bata nasarar doke Chelsea a wasan gasar kofin Carabao ,lamarin da...
Gerard Pique ya samu jan kati a wasansa na karshe gabanin yin murabus inda Barcelona suka taso daga baya suka doke Osasuna da ci 2-1 a...
Wannan na zuwa ne ana saura kwanaki 13 kacal Senegal su buga wasansu na farko a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 da Netherlands a...
A jiya Litinin aka hada yadda wasan zagaye na biyu na gasar zakarun nahiyar Turai zai kasance, inda aka fidda jadawalin wasannin da za a fafata...
Mai horar da ‘yan wasan kungiyar Carlo Ancelotti dai ba zai dogara da Karim Benzema da Antonio Rudiger ba, saboda ba su kammala murmurewa daga raunukansu...