Jami’an tsaro a Abuja sun kama wani ma’aikacin cibiyar rigakafin cutar COVID-19 da ke ba da katin rigakafin jabu ga wasu matafiya na kasashen waje.Shugaban hulda...
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na isar da ayyukan samar da ababen more rayuwa ga ‘yan Najeriya, yana mai cewa...
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, SAN, ya bayyana matukar godiyarsa ga ‘yan Najeriya da kowa da kowa bayan nasarar tiyatar da aka yi masa.An yi wa...
Gwamnatin jihar Abia ta sanar da rusa majalisar gudanarwar kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Abia ba tare da bata lokaci ba tare da dakatar da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da fitar Naira miliyan 524.12 domin biyan kudin tallafin karatun dalibanta a manyan makarantu.Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana haka ne a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya caccaki salon barkwanci a ranar Larabar nan yayin da yake mayar da martani ga jawabin ban dariya da dan takarar mataimakin...
Gwamnatin tarayya ta ce zanga-zangar da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta shirya domin nuna goyon bayanta ga mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ke yajin...
Wani jigo a jam’iyyar (APC) kuma dan takarar gwamna, Sanata Magnus Abe, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyya mai mulki.Sanata Magnus Abe, wanda ya wakilci yankin Ribas...
Jam’iyyar (APC) mai mulkin kasa ta bayyana tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takararta na mataimakin shugaban kasa a zaben 2023 mai...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce wa’adin makonni biyu da shugaban kasa ya bayar na warware matsaloli da kungiyar ya yi yawa.Ga malaman, ba za a...