Dan wasan bayan kungiyar kwallon kafar Barcelona Gerard Pique ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai kawo karshen taka leda.A wata sanarwa da ya wallafa...
Real Madrid ta caskara Celtic ta ja ragamar rukuni na shida Real Madrid ta caskara Celtic da ci 5-1 a wasan karshe a cikin rukuni na shida...
Hukumar kwallon kafar Ukraine ta roki hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ta haramtawa Iran shiga gasar cin kofin duniya da za ta gudana a...
Rundunar sojin ruwa, ta ce, kuɓutar da wasu ƴan mata su hamsin yayin farmaki da ta kai gidajen karuwai a birnin Fatakwal. Jami’in hulɗa da jama’a...
Jami’ar Bayero ta Kano watau BUK, ta sanar da ranar 24 ga watan nan da muke ciki na Oktoba a matsayin ranar koma domin ci gaba...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗurra ta Najeriya FRSC shiyyar jihar Bauchi, ta ce, mutane goma sha ɗaya sun rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa...
Bankin Duniya, ya tallafa wa mata da ƙananan yara kimanin 1,097,048 da kayayyakin abinci mai gina jiki da na tsaftar jiki a jihar Kaduna.Babban Jami’in kula...
Rashin biyan ƙuɗaɗen Garatuti, ya sanya wasu ƴan Fansho gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Neja.A Larabar makon nan ne da dama daga cikin ƴan fanshon...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU, ta buƙaci da a yi dokar da za ta hana ƴan siyasa tura ƴaƴansu ƙasashen ƙetare domin yin karatu.Shugaban ƙungiyar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da harin da aka kai dibishin din ta na Okuta Elerinla da ke Akure a karamar hukumar Akure ta...