Connect with us

Uncategorized

Gerard Pique ya samu jan kati a wasan kwallon kafa na karshe da ya buga

Gerard Pique ya samu jan kati a wasansa na karshe gabanin yin murabus inda Barcelona suka taso daga baya suka doke Osasuna da ci 2-1 a gasar La Ligar Spain, lamarin da ya kai su saman teburin gasar da tazarar maki 5 tsakaninsu da Real Madrid da ke matsayi na 2.

Pique, mai shekaru 35 ya samu jan kati ne duk kuwa da cewa yana kan benci bayan da ya nuna wa alkalin wasa rashin da’a.

Ya fusata ne saboda matakin alkalin wasan na bai wa Robert Lewandowsky katin gargadi na biyu a minti na 31 da fara wasa.

David Garcia ne ya ci wa Osasuna kwallonsu daya tilo a wasan, kafin Pedri da Raphinha su ci wa Barcelona kwallaye 2.

Wannan ne karo na 2 kawai da aka kori Lewandowski daga wasa tun da ya fara sana’ar kwallon kafa.

Barcelona sun yi amfani da damar da suka samu ta rashin nasarar da Madrid suka yi, inda suka rike wuta har suka yi nasara a wannan wasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet