Connect with us

Uncategorized

Jami’an tsaro sun ceto ma’aikatan jami’ar Abuja da iyalansu

Haɗin gwiwar jami’in tsaron Najeriya, sun kuɓutar da manyan ma’aikatan jami’ar birnin tarayya Abuja 3 da iyalansu waɗanda ake zargin ƴan bindiga ne suka sace su a sashen ma’aikatan jami’ar.

A cewar wata sanarwa da shugaban sashen yaɗa labarai da hulda da jama’a na jami’ar Dakta Habib Yakoob ya fitar a yau Juma’a, an kubutar da mutanen biyo bayan wani aikin haɗin gwiwar jami’an tsaro da suka yi.

Haka kuma ya sanarwar ta ce, jami’an tsaron da suka gudanar da aikin sun haɗakar jami’an ƴan sanda da na DSS Sojoji da kuma jami’an tsaron jami’ar ta Abuja.

Haka kuma sanarwar ta ce, “Waɗanda suka yi garkuwa da su ɗin sun buƙaci a ba su kudin fansa miliyan 300.”

Haka kuma sanarwar ta ce, an ceto ma’aikatanmu ba tare da an biyan ko da sikin kwabo ba a matsayin kuɗin fansa.

Da tsakar daren wayewar Talatar makonnan ne ƴan bindigar suka kutsa cikin sashen ma’aikatan jami’ar tare da sace ma’aikatan.

Sai dai a yanzu mahukuntan jama’ar sun ce, sun shirya ɗaukar dukkan matakan da suka dace wajen tabbatar da tsaro a makarantar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet