Kwamitin Majalisar Dattawa na bin Diddigi ya ba Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) wa’adin mako uku ya amsa tambayoyi kan rashin ba da ba’asi kan Naira...
Akalla jami’an ‘yan sanda 151 da suka hada da manyan jami’ai daga sassa daban-daban na Najeriya na fuskantar kwamitin ladabtarwa da aka kafa a Hedikwatar Rundunar...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata rahotannin da suka yawo cewa ta bayar da tikitin kai tsaye ga dukkan ‘yan majalisar tarayya na yanzu, inda...
Wata tsohuwa mai shekara 80 a kasar Turkiyya za ta shafe sama da shekara 4 a gidan yari, saboda ta daki jikarta ’yar shekara 18 da...
In a bold move to promote education and support indigent families, the Kano State Government has launched the distribution of free school uniforms to 789,000 pupils...
Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa yawan Premium Motor Spirit wanda aka fi sani da fetur da matatar man Dangote ke samarwa a halin yanzu...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron kara kan rikicin masarautar Kano zuwa ranar 4 ga watan Yuli da muke ciki.Babban Antoni janar da majalisar...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya mika wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar fara aiki a matsayin Sarkin Kano. Gwamnan ya mika masa takardar aiki...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a ranar Litinin din nan ta tabbatar da cewa wani dan kunar bakin wake ya raunata mutane biyu a karamar hukumar...
Wani mutum mai suna John ya rasa ransa bayan abokinsa, Akinola Adeleye, ya caka masa wuka har lahira a kan takaddamar wanda zai biya kudin farantin...