Connect with us

Featured

APC Ta Ƙaryata Batun Bayar Da Tikitin Takara Kai Tsaye Ga Ƴan Majalisar Tarayya

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata rahotannin da suka yawo cewa ta bayar da tikitin kai tsaye ga dukkan ‘yan majalisar tarayya na yanzu, inda ta yi kira ga jama’a da su yi watsi da wannan rahoto wanda ta bayyana a matsayin “labarin karya.”

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun jam’iyyar na kasa, Felix Morka, ya fitar a ranar Talata 03 Yuni 2025, jam’iyyar ta bukaci mambobinta da kuma jama’a su yi watsi da rahoton wanda ta ce ba gaskiya ba ne.

“Rahoton KARYA NE kuma a yi watsi da shi gaba daya, domin ba daga jam’iyyarmu ya fito ba,” in ji Morka.

Ya kuma gargadi cewa wannan ikirarin da ake yadawa, ana yi ne domin ɓata suna da kuma son yaudarar jama’a da kawo cikas a tsarin jam’iyyar.

Wannan karin bayani ya zo ne a daidai lokacin da ake ta hasashe kan dabarun fidda gwanin jam’iyyar a lokacin zabe mai zuwa.

Morka ya jaddada cewa duk wani matakin da jam’iyyar za ta dauka zai kasance cikin hanyoyin da aka tabbatar da su kawai.

 

 

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet